Advertising
Advertising
Labarai

Yadda wata mata ta zubawa yar ta fetur da wuta.

Yadda Wata mata mai suna Aisha Tijani ta shiga hannun jami’an ‘yan sandan jihar Ogun bayan ta cinnawa ‘yar cikin ta mai shekaru goma a duniya wuta.

Advertising

lamarin ya faru a jihar Ogun, Kakin yan Sanda Abimbola Ayeyemi, ya auku ranar Lahadin da ta gabata a yankin Mowe cikin ƙaramar hukumar Obafemi-Owode ta jihar.

Wata mata mai suna Moroof Ayinde wacce su ke zaune gida ɗaya da Aisha Tijjani ita ce ta kai rahoton lamarin a gaban ofishin ‘yan sanda na Mowe. Ta bayyana wa ‘yan sanda cewa wacce ake zargin ta fusata ne bayan yarinyar ta bayar da wayar da aka ƙwace a hannun ƙannen ta.

DPO ɗin Mowe, CSP Folashade Tanaruno, bayan samun bayanai, ya tura jami’an sa zuwa inda lamarin ya auku domin cafke wacce ake zargin.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button