Advertising
Advertising
Uncategory

Dan wasan kwallo Shehu Abdullahi ya sami karuwa shida matarsa Najila.

Fitaccen dan wasan kwallon Nigeria Shehu Abdullahi da matarsa Najila sun sami rabon Da namiji.

Advertising

Dan wansan ya wallafa wannan abun Alkhari da ya samu a shin sa na Instagram inda ya wallafa hoton sa dana matar tasa, yakuma yi sanarwa kaman haka cikin harshen turanci.

Muna farin cikin sanar da jaririnmu, uwa da jaririnta suna cikin koshin lafiya. Mun gode wa Allah! Mun yi albarka da zuwan dan mu wannan

safe. Muna godiya da addu’o’inku.

Advertising

Kaman yadda kuka sani matar tasa Najila wadda jaruma ce a masana’antar kannywood wadda a yanzu sun kusa shekara da yin Aure.

Muna rokon Allah ya ya raya wannan yaro da suka haifa cikin aminci Ameen.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button