Advertising
Advertising
Labarai

Kungiyar Karuwai ta kara farashi ga kwastomomin su sabida tabarbarewar tattalin arzikin kasa

Kungiyar Karuwai ta kara farashi ga kwastomomin su sabida tabarbarewar tattalin arzikin kasa

Wat kungiyar karuwai dake Accra a kasar Ghana ta fitar da wata sabuwar sanarwa game da yadda farashin aikin su ya karu, kamar yadda shafin Hausaloaded suka ruwaito.

Advertising

Kungiyar ta fitar da sanarwar ne dangane da yadda tabarbarewar tattalin arziki tare da tsadar man fetur yasa suka kara tsadar aikin nasu.

Yanzu haka, wajibi ne kwastoma ya dinga biyan tsakanin $50 zuwa $300, kuma kada ya kuskura ya wuce mintina 15 zuwa 20.

Har ila yau, wajibi ne kwastoma ya lale $300 ya biya idan hara yana da niyyar kwana.

Advertising

JoyNews ta ruwaito yadda karuwan suka bukaci kwastomomin su akan su kara hakuri dangane da karin farashin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button