Wakokin Hausa

Salim Smart – Muradin Zuciya (Official Audio) ft Hairat Abdullahi.

Fitaccen mawakin Hausa Salim Smart
ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Muradin Zuciya” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabuwar wakar tasa.

Salim Smart ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Wannan Itace sabuwar wakar tasa Salim Smart Muradin Zuciya, Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button