Labaran Kannywood
Ummi Rahab tayi magana akan wacce tayi amfani da sunan ta ta damfari wani mutumi makudan kudade
Ummi Rahab tayi magana akan wacce tayi amfani da sunan ta ta damfari wani makudan kudade
Idan baku manta ba akwanakin baya mun kawo
muku labarin wata budurwa da jami’an tsaro suka kwamushe a unguwar hotoro dake kano dake amfani da sunan Ummi Rahaba a dandalin Facebook.
Advertising
Inda ta samu damar damfarar wani mazaunin America da sunan zata aure shi yayi ta turo mata kudade sai da yaji zancen auren Ummi din gaskiyar ya tada balli asirin ta ya tonu.
Wanda tuni abokin sa dake nan Nigeria ya shigar da kara aka kuma kame ummi rahab din bogin,
Wannan dalili yasa ummi ta fitar da wani video a shafinta dan kara nisanta kanta da irin wadannan mutane gami da karin haske kan alakar ta da shafukan sada zumunta kamar yadda zakuji daga bakin ta.
Advertising
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising