Labaran Kannywood
Turkashi: Bidiyon Naziru Sarkin waka da jaruma Hadiza Gabon ya dau hakula mutane.
Wani faifan bidiyon fitattun jaruman Kannywood guda biyu Hadiza Gabon da naziru sarkin waka kenan cikin nishadi da walwala.
Advertising
Saidai bidiyon zamu iya cewa tsohon bidiyo ne domin kuwa a shekarun baya akwai alaqa mai karfi tsakanin Naziru sarkin waka da Hadiza Gabon inda wasu suke tunanin soyayya ce a tsakanin jaruman.
Saidai jaruman daga baya sun nuna cewar ba soyayya bace a tsakaninsu, kawai dai mutunci ne dakuma sanadiyyar yadda sana’arsu tazo daya, gadai cikakken bidiyon domin kuma ku kalla da idanunku.
Advertising
Advertising