Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Auren Fatima Ali Nuhu da jarumin kannywood Shamsu dan iya ya dau hakula.

Jin Aure Shamsu dan Iya da yar jarumin kannywood Fatima Ali Nuhu ya tada kura a kafar sada zumunta.

Advertising

Kaman yadda kuka sani ba yanzu ne farau ba wajen jin jita jitan hada Auren Fatima Ali Nuhu ba da wasu jaruman a Kannywood.

A kwanan baya an taba yada wata jita-jita Fatima Ali Nuhu zata Auri Hamisu Breaker, Inda daga baya mahaifinta Ali Nuhu yay magana akan cewar basu da wata alaka, ma’ana babu wani abu tsakaninsu.

Amma sai jita jita da ake yadawa ta Jarumi shamsu dan iya zai Auri Fatima har yanzu bamu sami wani kwakwaran dalili akan hakan ba.

Advertising

Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai Mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button