Labaran Kannywood
Duniya mai yayi, Kalli Jerin wasu Mawakan Kannywood na Farko wanda a yanzu har an fara Mantawa dasu.
Duniya mai yayi, Kalli Jerin wasu Mawakan Kannywood na Farko wanda a yanzu har an fara Mantawa dasu.
Kaman yadd kuka sani Masana’ntar Kannywood wuri ne daya tara jarumai maza da mata mawaka da kuma yan fim.
Gidan tv Arewapakage ya hada mana wannan jarumai maza da mata wanda sukai tashe a shekarun baya yanzu kuma harkar take neman tabar hanu su ta koma kan matasa masu tasowa kaman.
Wannan shine Bidiyon da tashar ta hada na wannan jarumai.