Advertising
Advertising
Labarai

Yan takaran kujeran shugabancin jam’iyyar APC su 6 Sun janyewa Sanata Abdullahi Adamu.

Abdullahi Adamu ne zabin Shugaba Muhammadu Buhari. Yan takaran sun bayyana hakan a wasika watan 25 ga Maris, 2022.

Advertising

Wasikar wacce Ministan harkoki na musamman George Akume ya rattafa hannu madadin sauran yan takaran tace:

“Bisa rokon da Shugaban kasa yayi ga masu takaran kujerar shugabancin jam’iyyar su amincewa mutum daya, mun janyewa Sanata Abdullahi Adamu kuma mun yi ittifaki kansa kuma wadannan yan takara sun aika wasikunsu:

 1. H.E Sen. Tanko Al-Makura
 2. H.E Abdulaziz Yari
 3. H.E Sen. George Akume
 4. Sen. Sani Musa Muhammed
 5. Comm. Etsu Muhammed
 6. Turaki Saliu Mustapha.”

Yan takaran kujeran shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress APC sun janye daga takarar kujeran wa abokinn takaransu, Sanata Abdullahi Adamu.

Advertising

Abdullahi Adamu ne zabin Shugaba Muhammadu Buhari. Yan takaran sun bayyana hakan a wasika watan 25 ga Maris, 2022.

Wasikar wacce Ministan harkoki na musamman George Akume ya rattafa hannu madadin sauran yan takaran tace:

“Bisa rokon da Shugaban kasa yayi ga masu takaran kujerar shugabancin jam’iyyar su amincewa mutum daya, mun janyewa Sanata Abdullahi Adamu kuma mun yi ittifaki kansa kuma wadannan yan takara sun aika wasikunsu:

 1. H.E Sen. Tanko Al-Makura
 2. H.E Abdulaziz Yari
 3. H.E Sen. George Akume
 4. Sen. Sani Musa Muhammed
 5. Comm. Etsu Muhammed
 6. Turaki Saliu Mustapha.”

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button