Labaran Kannywood

Fitacciyar jaruma a Kannywood ta Rahama Sadau ta saki zafafan hotuna

Wasu hotunan fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau kenan wanda ta halarci wani babban taro a kasar South Africa.

Rahotanni sun bayyana cewar taron kamfanin Netflix ne suka shiryasa wanda yasamu halartar manyan jaruman fina finan najeriya.

Jaruma Rahama Sadau tasaki zafafan hotunan nata dakuke gani wanda ta daukesu ne awajan shagalin taron kamfanin Netflix dasuka hada.

Kucigaba da bibiyar shafinmu Hausadailydews.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button