Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jerin jaruman kammywood da zasu tsaya takara a shekarar 2023

Jerin jaruman kammywood da zasu tsaya takara a shekarar 2023

Izuwa yanzu dai wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood Maza da Mata sun nuna sha’awar su na tsayawa takara a zaben da za’a yi a shekarar 2023.

Advertising

Wanda a yanzu haka mutane uku 3 daga cikin jaruman kannywood din sun bayyana sha’awar su na tsaya wa takarar, sune kamar haka.

1.Lawal Ahmad (Takarar Majalisa Tarayya Mai Jagorantar Bakori) a karkashin jam’iyyar APC.

2. Nazir Dan Hajiya (Takarar Majalisar Tarayya Mai Jagorantar Kura Da Garin Malam) shima dai a karkashin jam’iyyar APC.

Advertising

Wansa ita kuma Rashida Adamu Mai Sa’a ta fito takarar Women Leader Ne.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji karin bayani.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button