Labaran Kannywood
Magana takare a karshe dai Jaruma Ummi Rahab ta wallafa Hotunan Asalin Mahaifanta na jini.
Magana ta kare jaruma Ummu Rahab ta wallafa hoton Mahaifiyar ta wanda akai ta faman jita jita a kwanan baya.
Ummi Rahaba ta kasance jaruma a masana’antar kannywood wadda ake damawa da ita a harkar wadda a kwanan baya aka ringa jita jita bata da mahaifiya.
A watanin baya aka ringa wallfa hotunan wata mata wadda akace ita ce mahaifiyar ummi Rahab, Sai dai daga baya matar ta fito ta karyata inda tace ba itace mahaifiyar ummi ba kawai dai suna kama ne.
To yau ne jarumar ta wallafa hoton Mahaifiyar ta a shafnta na sada zumunta na Instagram.