Yadda wata Budirwa ta halaka kanta Sabida Aure Dole.
Wata Budurwa ta Kashe kanta Sanadiyyar shanguba acikin Abinci a Ranar Alhamis a garin agalawar Balan dake Karamar Hukumar kabo jihar Kano.
Budurwar Maisuna Zainab tadauki wannan matakine Sabida kin saurayintan da,akabata tare da Taimakawar kawarta.
A Tattaunawar da wakilinmu Yayi da Ado mainuka makofcin garin yashaida Mana Cewa Zainab Tasha gubane Sabida bataso saurayin.
Awani Bangare Guda Kuma ance kawar amaryar itace ta sakawa amaryar guba aciki Abinci Sabida bakin cikin kawarta Zainab Tasamu miji ita Bata samuba tunidai annemi kawar amaryar anrasa ta gudu Daga garin.
Dagacin gari dai yadauki matakin kashe maganar Acikin Inna suka ki saka Jami,an tsaro Acikin maganar.
kawo yanzu dai Jami,an tsaro dake Kula Yankin kabo basuce komai ba Akan faruwar abun