Labarai

Jami’an tsaro sun kama wani mutumi da yake tallar tabar wiwi kamar gyada akan titi

Jami'an tsaro sun kama wani mutumi da yake tallar tabar wiwi kamar gyada akan titi

A wata bidiyo da muka samu daga tashar “Kundin Shahara” dake kan manhajar Youtube munga yadda aka kama wani mutumi yana tallar tabar wiwi kamar gyada.

Shi dai mutumin sana’ar ita kawai ya dauki tabar wiwi yana yaro lungu-lungu kwararo-kwararo yana sayar wa mutane.

A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ga yadda jami’an tsaro suka kama mutumin tare da yi masa tambayoyi akan abin da yake aikatawa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button