Labarai

Ni ‘yar kasuwa ce ina neman mijin aure mai tsoron Allah, cewar wata budurwa mai suna Amina

Ni 'yar kasuwa ce ina neman mijin aure mai tsoron Allah, cewar wata budurwa mai suna Amina

A wani labari da muka samu a yanzu daga shafin “Daily News Hausa” kan wata mata mai suna Amina wacce take neman mijin aure amma mai tsoron Allah.

Shafin sun wallafa labarin kamar haka.

Ni ‘Yar Kasuwa Ce Ina Neman Mijin Aure
Mutum Mai Tsoron Allah ~ Amina.

Sunana Amina Ni ’Yar Asalin Jihar Nasarawa
Ce Amma Ina Zama A Legas Na Kammala
Karatuna A UNN, Ni ‘yar Kasuwa Ce Kuma Ina Bukatar Mutum Mai Tsoron Allah A Matsayin Miji, Ni Mace Ce Mai Tawali’u Da Biyayya.

Dan Allah Ku Tayani Yada Wannan Sakon ko
Allah Zai Sa Na Samu Mijin Aure Ta Sanadiyyar Ku.

Matashiyar Ta Bayyana Hakan Ne A Shafinta
Na Twitter.

Samari Sai A Yi Harama Ga Dama Ta Samu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button