Advertising
Advertising
Labarai

Sanadin aure a TikTok yayi sanadiyyar tona asirin Ango har da nuna bidiyon tsiraicin sa

Sanadin aure a TikTok yayi sanadiyyar tona asirin Ango har da nuna bidiyon tsiraicin sa

Abin takaici ne irin yadda wasu Hausawa mazauna saudiyya ke tata tsiya a kasa me tsarki irin abin da dan munin sa kare ma bazai ci ba, wato alamu sun nuna ba irin kazantar da gurbatattun cikin su basa yi a kasa mai tsarkin koda yake ba inda ba’a laifi.

Advertising

Amma abu ne mai daure kai ai cewa kana inda yafi ko ina tsarki a duniya kana tafka sabon da wanda baya gurin ma bazai yi ba.

labarai na zina ce zinace madigo aure kan aure da sauran su ba sabbin abubuwa bane daga lalatattun hausawan dake batawa mazauna sadiyan da kasar Nageriya da ma sauran kasashen africa da ake amfani da harshen hausa suna.

Sai dai a yanzu zuwan TikTok abin ya binkasa kazanta domin kamar yadda ‘yan film suka bawa Instagram muhimmanci, ‘yan saudiya kuma sun bawa TikTok ya zama in kana son jin labarin badakalar da ake a saudiyya to shiga TikTok.

Advertising

A kwanaki wani labarin aure da aka daura tsakanin wani mazaunin Saudiyyan mai suna
king musty da wata Fatima, wanda ya zama abin
magana sai dai wannan aure ya ballowa angon ruwa inda ya zama sanadin yi masa tonon silili.

kamar yadda ake bamu bayani tun kafin auren da king musty yayi akwai wacce yake so mai suna Queen shuwa ya mata alkawarin zai aure ta, sai taji labarin yayi aure a TikTok hakan sai ya bata mata rai wanda hakan yayi daidai da lokacin.

kuma shi dai mustyn yana fada da wasu daga matan saudiyyan har yayi ikirarin duk zai sa a kamasu suda suka zo daga baya su suka bata hausawa mazauna saudiyya amma suda aka haifa a garin mutanen kirki ne.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda matar ta tona masa asiri.

https://youtu.be/QhrfWemD84E

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button