Labaran Kannywood
TOFA Yan fim da mutane sunyi tir da tashar Arewa24 akan fara shirin Kwana casain cikin watan Ramadan.
Tashar Arewa24 sun dade suna gabatar da shirin mai dogob zango mai suna kwana casa in wanda sukaje hutun shirin bayan dawowarsu kwatam sai suka bayyana zasu fara haska shirin a tasharsu ta Arewa24 misalin karfe 8 na dare kuma cikin azumi, hakan yasa mutane sunyi Allah wadai da lokacin da suka fitar na haska shirin idan akayi la SA’IN akari da a daidai lokacin akeyi zuwa yin Ibadah wanda hakan ba dai dai bane.
Da yawa daga cikin Alumma harma da malamai sunsha nuna rashin jin dadinsu akan bayyanar tashar Arewa24 wanda ake ganin kamar yahudawa ne suka dauki nauyin bude tashar idan aka lura da irin shirye shiryen da suka sakawa a A’IN tashar hakan yanasa mutane su bada amman akan tashar sosai kuma sunyi nasarar hakan.