Labaran Kannywood
Ango Abubakar Mai Shadda tare da Amaryar sa Hassana Muhammad sun tafi kasar Dubai cin Amarci
Ango Abubakar Mai Shadda tare da Amaryar sa Hassana Muhammad sun tafi kasar Dubai cin Amarci
Babbab furodusa kuma darakta na masana’antar kannywood Abubakar Bashir Mai Shadsa tare da Amaryar sa Hassana Muhammad, sun leka kasar Dubai cin amarci.
Advertising
Kamar yadda kuka sani a ‘yan kwanakin nan ne ak yi gagarumin bikin Abubakar Mai Shadda tare da Hassana Muhammad, bikin da aka jima ba’a yi irin sa ba a masana’antar kannywood inda aka shagalin bikin iri-iri tare da halartar manya’manyan shugabannin kannywood da mawaka.
Wanda a yau muka sami wallafar hotunan Abubakar Mai Shadda tare da Amaryar sa Hassana Muhammad sun tafi kasar Dubai.
Advertising
Advertising