Advertising
Advertising
Labarai

Gwamna Nasir El-Rufai tare da wasu jami’an Gwamnati sun kai ziyara Asibitin Sojoji

Gwamna Nasir El-Rufai tare da wasu jami'an Gwamnati sun kai ziyara Asibitin Sojoji

A wani labarin da muka samu daga shafin Daily Nigerian Hausa sun bayyana cewa, Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai tare da wasu jami’an Gwamnati sun kai ziyara ta musamman Asibitin Sojoji ta “44 Army Referent Hospital.

Advertising

Ga dai cikekkiyar rahoton yadda yake: Gwamna Nasir El-Rufai tare da wasu jami’an Gwamnatin Jihar Kaduna sun ziyarci asibitin sojoji wanda aka fi sani da 44 Army Reference Hospital da kuma asibitin St. Gerald Hospital, Kakuri don duba wadanda harin jirgin kasar Abuja-Kaduna ya rutsa da su.

A kokarin da jami’an don gano sauran mutanen da suke cikin jirgin, Hukumar Agaji ta Gaggawa ta Jihar Kaduna nan ba da jimawa ba 2a bayar da lambar waya ta yadda ‘yan uwan wadanda hatsarin ya ritsa su zasu iya kira don bayar da bayanai. Nasir El-Rufai.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button