Labaran Kannywood

Jarumar kannywood Momee Gombe ta nuna alhinin ta kan ‘yan ta’addan da suka saka Bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

Jarumar kannywood Momee Gombe ta nuna alhinin ta kan 'yan ta'addan da suka saka Bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood Momee Gombe ta tofa albarkacin bakin ta kan abin da wasu ‘yan ta’adda suka aikata a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Jarumar ta wallada wata bidiyo a shafin nata tare da wani dan gajeren rubutu kamar haka.

lnnalillahi wainna ilaihin rajiun …abuja to kaduna yesterday around 8:pm Kidnappers suka tare hanyar jirgi kasa .. Allah ya kawo mana sauki
Alfarman Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wasallam.

Bayan wannan wallafar da tayi mutane da dama sun tofa albarkacin bakin su akan a sashin tsokaci, tare da yin addu’o’i akan abin daya faru.

https://www.instagram.com/p/Cbr5dTSIdj_/?utm_medium=copy_link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button