Labarai
Sai da nasha kwaya na dake ta na jefata a rijiya, cewar matashin daya kashe tsohuwa mai shekaru 80
Sai da nasha kwaya na dake ta na jefata a rijiya, cewar matashin daya kashe tsohuwa mai shekaru 80
Kamar yadda kuka sani dai an kama wani matashi mai suna Naziru Magaji wanda ya daki wata tsohuwa mai shekaru 80, sannan ya jefata a rijiya ta mutu.
A cikin wata bidiyo da muka sami a yanzu daga tashar “Dalatop24” munji yadda ake zantawa da matashin ana masa tambayoyi akan abin daya aikata.
A lokacin da ake tambayar matashin ya bayyana cewa, a lokacin da ya aikata mummunar aika-aikar akan tsohuwar ba’a cikin haiyacin sa yake ba, domin yana shan kayan maye.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin matashin.