Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Mutuwar Auren Ado Gwanja Da Matarsa Maimuna yanzu Gaskiya ta bayyana Kisan gillar

Mutuwar Auren Ado Gwanja Da Matarsa Maimuna yanzu Gaskiya ta bayyana Kisan gillar

Kamar yadda kuka sani a kwanaki baya ne ake ta rade rade mutuwar auren jarumin kannywood kuma mawaki ado gwanja da matarsa maimuna

Advertising

Sai dai a iya bincikemu akan lamarin mu gano zance kazan kureje domin koda ado gwanja din anyi tattauna dashi ya bayyana cewar yana nan daram da matarsa lafiya, haka zalika itama maimuna ta bayyana cewa mijinta bai sakaita ba.

Saide a kamar yadda aka saba ana daukar hota yayin da ake murna ranar zagayowar haihuwa inda maimuna ta saki wani bidiyan kamar ba matar aure tana mai nuna murna ranar zagayowar haihuwar tata kamar yadda zakuga bidiyan anan.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji sauran bayani.

Advertising
https://youtu.be/Uo-Ph3TAuz0

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button