Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Saban Video Adadin Kudin da amarya Da ango zasukashe A kasar Dubai Bashir mai shadda da hasana

Ango Abubakar Bashir Maishadda kenan tareda amaryarsa Hassana Muhammad acikin jirgin Sama inda zasuje kasar Dubai “Honeymoon” a cewar Ango Abubakar Bashir Maishadda.

Advertising

Wani gajeran faifan bidiyo wanda angon ya wallafa a shafinsa na Instagram shida amaryar tasa a zaune acikin jirgin sama, cikin bidiyon zakuga yadda amarya tayi shigar mutunci shigar musulunci sanye da hijabinta har kasa tareda abin kaunarta.

Auren wanda aka daurasa makonni biyu dasuka wuce wanda yasamu halartar manya manyan jarumai tareda manya manyan baki daga garuruwa daban dabana fadin najeriya.

https://youtu.be/VgN9tq_i8ZU

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button