Advertising
Advertising
Labarai

Shira da daya daga cikin Mutanen da suka tsira a harin da ‘yan ta’adda suka kai jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

Shira da daya daga cikin Mutanen da suka tsira a harin da 'yan ta'adda suka kai jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

Dan jarida mai suna Malam Nasiru Elhikaya yayi hira da daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasa ya rutsa da shi, tabbas wallahi wannan harin yayi muni sosai.

Advertising

Shu’aibu Adamu Alhassan yayi bayani Dalla dallah yanda yan”fashin daji suka kwashe kusan awa daya da mintuna ashirin suna kashewa da kwashe mutane ba tare da wata turhiyaba.

Sannan ya Kara da cewa yayi matukar yabawa sojojin Nigeria bisaga yanda sunka tunkari lamarin Inda yake Kira ga yan Nigeria su dukufa ga yiwa sojojin adu’a.

Ga shirar da aka yi da shi nan a cikin bidiyon dake kasa sai ku saurara.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button