Labaran Kannywood

Fuskokin jaruman Kannywood 15 wanda suka sauya kama bayan girman su.

An bayyana fuskokin wasu jaruman kannywood guda 15 wanda kamannin su suka sauya bayan girman su.

kaman yadda zaku gani cikin faifan video da muka saka muku a kasan wannan rubutun tabba jarumar da zaku fara kani abun zai baku mamaki kasancewar yadda ta zama bayan ta girma.

Daga cikin wannan mutane akeai Abubakar Bashir mai Shadda, Aisha Najamu, Hadiza Gabon, Saratu gidado. da dai sauran wanda zaku gani cikin video.

https://www.instagram.com/tv/Cb3fLiNqoCJ/?utm_medium=copy_link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button