Labarai
Kotu ta saki Sadiya Haruna daga Gidan Yari bayan laifin data aikata na yiwa jarumi Isah A Isah kazafi
Kotu ta saki Sadiya Haruna daga Gidan Yari bayan laifin data aikata na yiwa jarumi Isah A Isah kazafi
Kamar yadda kuka sani dai a kwanakin baya an aike da Sadiya Haruna mai kayan Mata gidan yari kan wani kazafi da tayiwa jarumin kannywood Isah A Isah.
Advertising
Bayan kwanakin da aka safe ba’a ganin Sadiya Haruna sai a yanzu muka sami wata wallafa bidiyo a shafin ta na sada zumunta Instagram.
Inda muka ga tana bayani game da tsaretan da aka yi a gidan yarin har ma take mika sakon godiyar ta ga masoyan ta.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku saurari bayanin da Sadiya Haruna take a cikin bidiyo, bayan fotowar ta daga gidan yari.
Advertising
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising