Labarai
Naziru Sarkin Waka: Rubuce rubuce bazai sa a daina cutar da talaka ba.
Jarumain Kannywood Naziru M Ahmad wanda akafi sani da sarkin waka Shima ya tofa albarkacin bakin sa biyo bayan cire Sheikh Khalid daga limancin. Masallacin yan majalisu dake Apo Abuja.
Advertising
A ranar juma’a ne aka dakatar da Sheikh Khalid daga limanci masallaci Apo dake Abuja bayan Sukar gwamnatin Shugaba Buhari da limamin yayi.
Jarumin fina finan Hausa Naziru Sarkin Waka ya tofa albarkacin bakinsa a game da wannan lamari inda ya wallafa wani rubutu.
Yake cewa: Maganganun Shekh suna da amfani fa… dama rubuce rubucenmu ko magana ba aiki bazai sa a daina cutar da talaka ba, har sai munyi wani abu a aikace… Allah yasa musamu jajirtattu kamar su Shekh amin
Advertising
Advertising
http://slkjfdf.net/ – Uxefuc Awzalgad xuf.xmeq.hausadailynews.com.ecb.nf http://slkjfdf.net/
http://slkjfdf.net/ – Ogizodeg Iuzuayi jve.kuut.hausadailynews.com.jny.dd http://slkjfdf.net/