Advertising
Advertising
Uncategory

Subhanallah An kama barawan kajin 3 ya sasu cikin wando da ransu.

Sai dai buyar bata yuwu ba bayan mutane sun farga inda suka kama shi da kajin dumu-dumu.

Advertising

Mazauna yankin sun kama shi sannan suka cire kajin daga wandon nasa yayin da suka dinga yi masa bidiyo.

An yi ram da wani barawon kaji wanda ya rasa inda zai boye su sai cikin wandonsa, LIB ta ruwaito.

Wani mutum dan kasar Ghana ya yi yunkurin boye kajin da ya sace a cikin wandonsa, daga bisani ya sanya wandon don kada a gane shi.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button