Advertising
Advertising
Labarai

WATA SABUWA: Na bar addinin musulunci na koma addinin Budda ~ Muneera Abdulsalam

Shahararren mai kalaman batsa a shafukan sada zumunta Muneera Abdulsalam ta bayyana cewa ta bar addinin musulunci ta koma addinin Budda.

Advertising

Muneera ta ce ita Kirista ce, amman daga baya ta dawo addinin musulunci. A yanzu kuma ta yanke shawarar komawa addinin Budda.

Yanzu dai Muneera ta ce ita ƴar addinin Budda ce ba musulma ba.

Koda yake ba wannan ne karo na farko da Muneerat Abdulsalam ta fara fita daga adinan musulunci ba.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button