Advertising
Advertising
Labarai

Kuji abin da Mijin ta ya yi mata bayan data tura masa hotunan tsiraicin

Kuji abin da Mijin ta ya yi mata bayan data tura masa hotunan tsiraicin

A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube munji Malamin Addini Sheikh Abdallah Gadon Kaya a cikin wa’azin sa yana cewa.

Advertising

Mace ko da Mijin ta ne bai kamata ta bude tsiraicin ta ta dauki hotunan ta tura masa ba sabida abin da zai je ya dawo.

Domin kuwa zasu iya fada kuma zai iya sakin ta duk abin da kika turawa wani yana nan cikin wayar sa, domin irin haka ta faru akan wata Mata wanda har ta kawo musu korafi.

Zaku iya kallon bidiyon da muka ajiye a kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Abdallah Gadon Kaya, akan Matar da ta turawa Mijin ta bidiyon tsiraicin ta.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/2qkMdWH6qKc

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button