Advertising
Advertising
Uncategory

Allahu Akbar wasu sun Mutu wasu sun dawo Kalli Yayan Jaruman Barkwanci wanda a yanzu Suka gaji Iyayen su.

Kaman yadda masu bibiyar harkar fim suka sani Masana’ntar na da jarumai da dama da suka rigamu gidan gaskiya wanda ake tunanin babu wanda zasu maye gurbin su.

Advertising

Cikin hukuncin Allah sai gashi Ya’yan wasu daga cikin jaruman da suka rasu sun fara maye gurbin Iyayen su kaman yadda tasahre Arewapakage tv ta shirya mana video kan wannan jarumai.

Zaku iya kallon video a kasan wannan rubutun.

Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button