Advertising
Advertising
Uncategory

‘Yan ta’addan da suka yi garkuwa da Mutane a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun saki shugaban Bankin Manoma

'Yan ta'addan da suka Bam akan hanyar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun saki shugaban Bankin Manoma

A wani labari da muka samu daga tashar Daily Nigerian Hausa munji cews, Manajan Darakta na Bankin Noma, Alwan Ali Hassan, ya shaki iskar yanci da ga hannun ‘yan ta’addan da suka tashi bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris.

Advertising

A yayin harin ne kuma ‘yan ta’addan suka yi awon gaba da wasu fasinjoji, ciki har da shi
Hassan din.

Wani dan uwan Manajan Darakta din ne ya shaida wa jaridar DAILY NIGERIAN cewa, an sako shi a jiya Laraba.

Ya kuma ce an biya kudin fansa masu yawa, amma bai fadi takameme ko nawa aka biya ba.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button