Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un: Allah ya karbi rayuwar Halima Muhammad Dalibar Science yayin Tsallaka Titi

Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un: Allah ya karbi rayuwar Halima Muhammad Dalibar Science yayin Tsallaka Titi

Allahu Akbar Khulu Nafsin Za’ikhatul Mau Yanzunan Majiyarmu Ta Samu Wani Labarin Rasuwar Wata Dalibar Makaranta Kimiyya Da Fasaha Yayin Da Tazo Tsallaka Titi Kamar Yadda Shafin Daily News Hausa Suka Wallafa.

Advertising

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un.

Wata daliba mai suna ‘Halima Muhammad’ tana karatu a college of health science and technology Gusau, ta rasu yayin da tazo tsallaka titi abakin tsohuwar tashar babbar mota ta buge ta.

Allah ubangiji ya gafarta mata , kuma yayafe mata kura-kuranta.

Advertising

Daga Huzaifa muktar.

Masu sauraranmu akoda yaushe bayan kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan idan wannan karanka na farko da ka danna mana alamar kararrawar sanarwa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button