Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un Allah ya yiwa Sarkin sullubawan katsina Rasuwa.

Alhaji Abdulkarim dai kane ne ga Sarkin Katsina na yanzu, kuma shi ne jagoran duk wani Basulluben da ke masarautar ta Katsina.

Advertising

An bullo da sarauta ta Sarkin Sullubawan ce da nufin hada kan ’ya’yan sarautar ta Sullubawa, aka kuma ba marigayin da hakimcin garin Kaita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button