Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bidiyon jarumin kannywood abale da Aisha Najamu izzar so ya dau hankula.

Tofa abale yana tare da wata sabuwar jaruma mai suna aknan bamenda sai kuma bayani akan kukan da jaruma Aisha izzar so takeyi.

Advertising

Da yawa daga cikin sun san ficaccan jarumin nan mai sun abale ko kuma bari mu fadi sunan sa waro dady hikima wannan sunan shine sunan da ake kiran sa dashi.

A bayan fage da yawa wasu ma basu sanshi da abale ba sai da aka fara shirin film din aduniya San nan suka san wannan jarumin da suna abaale.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button