Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Gwanin Sha’awa Kalli Jerin Matan Fitattun Jaruman Kannywood na sunnah su 40 wanda ba kowa yasan suba.

Jerin matan jaruman fina finan Hausa guda 40 wanda ba kowa ne yasan suba.

Advertising

Masana’antar Kannywood na da jarumai da dama wanda da yawa mutane basu san dasu ba kuma suke da aure amma da yawa masu kallon fina finai basu san matan nasuba, inda tashar Arewapakage tv ta hada cikaken Bidiyo kan Wannan mata.

Zaku iya kallon wannan bidiyo dan ganin matan jaruman ta kuma jaruman.

Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da Kasancewa damu da. samun zafafan labarai.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button