Labaran Kannywood
Allah sarki Rayuwa, Shin Ko Kun tuna da wadannan Jaruman kuma kunsan meya faru aka daina ganinsu a Fina finai.
Shin Ko Kun tuna da wadannan Jaruman kuma kunsan meya faru aka daina ganinsu a Fina finai.
Kannywood gidan jaruma ne, Kaman yadda kuka sani Masana’ntar Kannywood wajene dayake da tarin jarumai haka kuma lokaci daya sai a daina jin duriyar jarumi ba tare da an san meya saka aka dena ganin su ba.
Yau muan dauke da Bidiyon da tashar Arewapakage tv ta hada mana a game da wannan jarumai da kuma cikake dalilin daya saka aka dena ganin sa.
Zaku iya kallon Bidiyon dan sanin cikakken dalilin dayasa aka dena ganin wannan jarumai da kuma hotunan su.