Labaran Kannywood
Allah sarki shin ko kunsan Jaruman Kannywood 5 wanda rayuwarsu ta kasance abar tausayi kuma wa’azi ga Sauran Jarumai masu tashe a yanzu.
Jaruman Kannywood 5 wanda rayuwarsu ta kasance abar tausayi kuma wa’azi ga Sauran Jarumai masu tashe a yanzu.
Kaman yadda masu karatu suka sani Masana’ntar Kannywood nada tarin jarumai mata da maza haka kuma masu taslshe,
Daga cikin wannan jarumai an samu wasu wanda rayiwar su ta shiga wani hali wanda wasu daga cikin su Allah yay musu rasuwa.
Tashar Arewapakage tv ta hada mana video wannan jarumai da kuma sunayen su da hotunan su kaman yadda zaku gani a ciki.