Advertising
Advertising
Uncategory

Alhamdulillah Allah yasa anje a sa’a, Matan Kannywood (10) kenan da aka kaisu dakin Mazajen su na sunnah a Shekarar 2021/22.

Matan Kannywood (10) kenan da aka kaisu dakin Mazajen su na sunnah a Shekarar 2021/22.

Advertising

Kaman yadda masu karatu suka sani Dayawan jarumai na Masana’antar Kannywood sunta Aure cikin dan kankanin lokaci wanda wasu ma suka fara cewa gasa suke, haka duka daga cikin jaruman kudan duk mata ne.

Tashar Arewapakage tv ta hada jerin jaruman da sukai aure a wannan lokacin haka kuma ta jeru sunayen su da kuma mazajen da suka Aura kaman yadda zaku gani cikin Bidiyon da yake kasan nan.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button