Labarai

Jaruma Maryam Yahaya baiwa Mutane mamaki bayan ganin ta da aka yi tana karatun Alkur’ani mai girma

Wata bidiyon Jarumar masana’antar kannywood Maryam Yahaya ta dauki hankulan jama’a bayan ganin ta da aka yi tana karatun Alkur’ani mai girma a cikin wannan watan na Ramadana mai albarka.

Mutane da dama suna daukan kamar jaruman kannywood basu da ilimin addini musamman Mata, sai kuma a wannan lokacin suke baiwa mutane mamaki inda ake yawan gamin jaruman suna karatun Alkur’ani a wannan watan na Ramadana.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji karatun Alkur’ani mai girma daga bakin Jaruma Maryam Yahaya.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/TgkylvDSFOg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button