Labaran Kannywood
Masha’Allah Allah ya Karbi ibada, wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Ziyarci Kasa me Tsarki a wannan Shekarar.
Wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Ziyarci Kasa me Tsarki a wannan Shekarar.
Masana’antar Kannywood na da tarin jarumai wanda da yawansu suka ziyarci kasa me tsarki a wannan shekara ta 2022.
Tashar Arewapakage tv ta hada mana cikaken Bidiyon jaruman da suka kai ziyara kasa me tsaki kaman yadda zaku gani a cikin video.