Advertising
Advertising
Labarai

Wani saurayi ya bayyana yadda Budirwa Sa ta gwangwaje da kayan sallah kala har kala biyu.

Kwamaret Ya Kasa Kai Wa Budurwar Sa Ramadan Basket, Ita Ko Budurwar Kwamaret Ta Yiwa Kwamaret Kayan Sallah Kala 2.

Advertising

A wannan wata da ake ciki na azumin watan Ramadana, samari a bana sun guje ‘yan matan su da dama sanadiyar wannan al’adda da aka saba na Ramadan Basket, shin ko menene Dalili.

Wakilin mu ya samu zantawa da wani Kwamaret inda ya ce;

“Ai gari ne yayi zafi kebura kawai ake ansa, toh ga azumi, ga rana, ga ba wuta, ba na data toh yaushe za ka yiwa wata budurwa ramadan basket, da shekarun ka za yi mata ne”.

Advertising

Ita ko wannan budurwa ta yi halin bajinta inda ta turawa saurayin ta da wasik,yaje shagon Dan ladi Tela a auna shi ta bada kaya kala 2 a dinka mi shi.

Da take tattaunawa da wakilin mu ta bayyana mana cewar “ita tana son saurayin ta kuma ba kudin shi take so ba, domin ta san dama kwamaret ne ai tuntuni.”

Shi ko kwamaret tuni yaje aka aunashi har an gayamai ranar da zai dawo ya ansa dinkin sa kala 2.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button