Labaran Kannywood
Kai tsaye: kalli yadda aka dauki sabon fim din jaruma Rahama Hassan bayan mutuwar auren ta
Kai tsaye: kalli yadda aka dauki sabon fim din jaruma Rahama Hassan bayan mutuwar auren ta
Rahama Hassan dai tsohuwar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wanda tayi yayi sosai, inda ta shafe shekarara da shekaru tana sharafin ta a masana’antar.
Advertising
Wanda jarumar ta jagoranci fina-finai da dama inda daga bisani tayi aure tabar harkar fim ta tare gidan mijin ta.
Sai kuma a yanzu muka sami wata bidiyo inda ake daukar sabon fim din Rahama Hassan bayan mutuwar auren nata, inda ake daukar shirin tare da Daddy Shikima wanda kowa yafi sanin sa da Abale.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka dauki sabon fim din Rahama Hassan tare da Daddy Shikima wato Abale.
Advertising
Advertising