Labarai

Turkashi: Wani soja ya tilastawa saurayin daya dirkawa yar’sa Ciki Auren ta bayan ya hukunta shi da yayi.

A wani labari dake fita cewa Sojan ya dauki nauyin hidimar auren nasu nan take, sannan aka bayyana su biyun a matsayin mata da miji.

A cewar wata majiya da ba’a bayyana sunanta ba, mutumin da aka bayyana sunansa da Brian, an tilasta masa yin daurin auren ne bayan mahaifin amaryar ya yi masa dukan tsiya.

Mahaifin Njeri wanda soja ne a halin yanzu ya tilastawa saurayin diyar tashi ne yin wannan auren da babu shiri bayan ya samu labarin cewa saurayin na niyyar tserewa bayan cikin da ya ɗirkawa ɗiyar tashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button