Labaran Kannywood
Bidiyon data sanya aka canja Ummi Alaqa daga shirin Alaqa aka maye wajan da jaruma Maryam Yahaya
Bidiyon data sanya aka canja Ummi Alaqa daga shirin Alaqa aka maye wajan da jaruma Maryam Yahaya
Wata bidiyo da Ummi Alaqa ta wallafa a dandalin TikTok shine ake tunanin yasa aka canja ta daga shirin Alaqa, wanda har aka maye wajan ta da jaruma Maryam Yahaya.
Advertising
Yawancin jaruman sukan wallafa bidiyoyin da zasu janyo musu cece-kuce a dandalin TikTok, inda suke bayyana cikin shigar da bata dace ba suna tikar rawa.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga bidiyon data janyo aka canja Ummi Alaqa daga cikin shirin na Alaqa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising