Advertising
Advertising
Labarai

Nayi Zina da ‘yar ciki na da rana a watan azumi dan neman duniya shin Allah zai yafe min?

Mun samu wani labari mai ban al’ajabi a wata tasha mai suna “Tsakar guda” dake kan manhajar Youtube, wanda wani mutum yayi zina da ‘yar cikinsa a wannan wata da muke ciki na azumin watan ramadana.

Advertising

Wanda mutumin yake tambayar wani malami akan Allah zai iya yafe masa abinda ya aikaita.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji bayanin da malamin yake akan abin da mutumin ya aikata.

https://youtu.be/IQPikVKltH4

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button