Labaran Kannywood

Jaruma a cikin kwana chasa’in Safara’u na kokari fitowa takarar shugaba kasa.

Fitacciyar mawakiya kuma jaruma cikin Film din kwana chasa’in Mufeeda ta bayyana son fitowa talarar shugabancin kasar Nigeria.

Mufeeda wadda aka fi sani da Safara’u ta bayyana haka ne cikin wani Bidiyo da ta saki a shafin ta wanda ta nuna son zama shugabar kasa a zaben 2023.

Jarumar ta zanta kaman haka cikin wani faifan Bidiyo da ta saki.

Ina son fitowa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC amma wllh tunda aka ce fom din muliyan 100 ne naji hantar cikina ta kada amma ina da miliyan 50 a ajiye, zazo tarihi ya maimaita kansa kaman yadda akaringa siyan kati ana turawa nima haka za ai amma ni a banki na za’a samin, Kuma nayi alkawari zan tuwa duk yan Nigeria miliyan 100.

Jaruma a cikin kwana chasa’in Safara’u na kokari fitowa takarar shugaba kasa Video

Yar takara shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button