Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tsohuwar jaruma a shirin kwana chasa’in Safara’u ta zama mawakiya.

Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood safara’u ta zama mawaki a hausa Hiphop.

Advertising

Jaruma Safara’u ta kasance fitacciya a cikin fim din kwana chasa’in wanda gidan talabijin din Arewa24 ke haskawa, Jarumar tana tsaka da tashe a cikin shirin aka samu bullar wani Bidiyon tsoraicin ta wanda hakan yasa suka cire ta daga Fim din.

Bayan cire jarumar daga film din an dena jin duriyar ta gaba daya a harkar fim sai gashi kuma ta zama mawaki kaman yadda take fada cikin baitulan ta na wakar.

https://www.instagram.com/tv/CcmOP9jKJgz/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button