Labaran Kannywood

Jaruman kannywood Mata 4 da suka sami damar zuwa Umara kasar Saudiyya

Jaruman kannywood Mata 4 da suka sami damar zuwa Umara kasar Saudiyya

Kamar yadda kuka sani a duk shekara wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood sukan Saudiyya domin yin Umara.

To a wannan shekarar ma wasu daga cikin jaruman kannywood Mata sun tafi kasar Saudiyya domin yin aikin Umara, inda wasu ma sun je kasar tare da ‘yayan su.

A cikin jaruman da suka tafi kasar Saudiyya domin suyi aikin Umara sun hada da.

Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon, Halima Atete, Nafisa Abdullahi.

A iya sanin mu wadannan sune wadan da suka sami damar tafiya kasar Saudiyya domin yin aikin Umara.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda jaruman suke farin cikin ziyartar kasar Saudiyya da nufin yin aikin Umara.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button