Labaran Kannywood

Naziru Sarkin Waka ya yi sabon martani kan rikicin su da Nafisa Abdullahi

Naziru Sarkin Waka ya yi sabon martani kan rikicin su da Nafisa Abdullahi

A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Duniyar kannywood” munji Naziru Sarkin Waka ya yi karin haske kan maganar Almajiranci, da kuma dalilin da yasa ya yi kaca-kaca da jaruma Nafisa Abdullahi.

Naziru Sarkin Waka ya yi bidiyon ne domin wayar da mutane kai akan hakikancewar sa da ya yi.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikeklen bayani daga bakin Naziru Sarkin Waka.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/wb85YqBhaHY

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button